Nududu,

Shinkafa - Waakye

Waakye ne abinci shinkafa.

Mu so Waakye.

Mu bukatar ....

  • shinkafa
  • wake
  • tumatir
  • tattasai
  • gishiri
  • albasa
  • nama ko kifi
  • mai
  • gari
<< Wanda | Na Gaba >>