kasahorow Sua,

Kai, Kafaɗa, Gwiwa Da Ɗan Yatsan Ƙafa

Kai, kafaɗa, gwiwa da ɗan yatsan ƙafa.
Kai, kafaɗa, gwiwa da ɗan yatsan ƙafa.

Ido, kunne, hanci da baki.

Kai, kafaɗa, gwiwa da ɗan yatsan ƙafa.
Gwiwa da ɗan yatsan ƙafa.

<< Wanda | Na Gaba >>